Jump to content

Naji al-Ali

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Naji Salim Hussain Al-Ali
Naji al-Ali

Naji Salim Hussain Al-Ali (Arabic;an haife shi c. 1938-29 Agusta 1987) ya kasance mai zane-zane na Palasdinawa,wanda aka sani da sukar siyasa ga gwamnatocin Larabawa da Isra'ila a cikin ayyukansa.[1] Al-Ali an fi sani da shi a matsayin mahaliccin halin Handala,wani mutumci ne na mutanen Palasdinawa wanda ya zama sanannen alama ce ta kishin kasa da juriya na Palasdinawa.[2]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


  1. "About Naji al-Ali". handala.org. Archived from the original on 28 March 2022. Retrieved 5 July 2024.
  2. Farsoun 2004