Vincent Enyeama
Appearance
Vincent Enyeama | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
Rayuwa | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Haihuwa | Jahar Kaduna da Jahar Akwa Ibom, 29 ga Augusta, 1982 (42 shekaru) | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Karatu | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Harsuna |
Turanci Pidgin na Najeriya Harshen, Ibo | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Sana'a | ɗan wasan ƙwallon ƙafa | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Mahalarcin
| |||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Muƙami ko ƙwarewa | Mai tsaran raga | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Lamban wasa | 1 | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Nauyi | 80 kg | ||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||||
Tsayi | 180 cm |
Vincent Enyeama (an haife shi ran 29 ashirin da tara ga Agusta a shekara ta 1982), shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Nijeriya.[1]
Vincent Enyeama ya buga wasan ƙwallon ƙafa ma Ƙungiyar kwallon kafa ta Enyimba daga [2]shekara ta 2001 zuwa 2004, ma Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Hapoel Tel Aviv (Isra'ila) daga shekara ta 2007 zuwa 2011, kuma da ma Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Lille (Faransa) daga shekara ta 2011.[3]
HOTO
-
Vincent enyeama a copin Europe league
-
Vincent enyeama Yayin wasa
-
Vincent enyeama crop
-
Vincent Enyeama tareda safar gola dinshi
-
Vincent Enyeama a match dinsu da Lyon Fc a shekarar 2016
-
Vincent Enyeama a cikin raga
-
Vincent Enyeama a Lile Fc
-
hotan sunan Vincent Enyeama
-
Vincent Enyeama a shekarar 2016
-
Vincent Enyeama zai kama free kick
-
Vincent Enyeama Yayin buga penalty
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ https://www.vanguardngr.com/2023/03/vincent-enyeama-ranked-africas-greatest-goalkeeper/
- ↑ "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2023-07-10. Retrieved 2023-07-10.
- ↑ https://www.skysports.com/football/player/12294/vincent-enyeama