Malamin Jami'a
Appearance
malamin jami'a | |
---|---|
position (en) , academic rank (en) da title of authority (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | university teacher (en) , faculty member (en) da Malami |
Field of this occupation (en) | karantarwa |
Yadda ake kira namiji | lecturer, chargé de cours da lektor |
Malamin Jami'a: Da aka fi sani da (lekcara), Shi ne mai koyar wa a manyan makarantun gaba da sakandare a wato makarantun; Kwalejin kimiyya da fasaha, Kwalejoji Ilimi, da Jami'oi.[1]anda yake koyar da ďaliban gaba da sakandiri. Suna da darasa daban dabanSamfuri:Malamin jami a ya kasance ba kamar Malamin sakandiri ba saboda shi ba kullum yake zuwa ba sai lokacin da yake da aji