Jump to content

Kogin Njoro

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Kogin Njoro
Labarin ƙasa
Kasa Kenya
River mouth (en) Fassara Tafkin Nakuru

Njroro: Rafi ne na oda na uku da ke kwarara zuwa tafkin Nakuru, Kenya. Tushensa yana cikin dajin Mau. Ana kuma san shi da Kogin Ndarugu.

Ana ci gaba da kokarin ganin an shawo kan matsalolin gurbacewar ruwa da kogin ke fuskanta,musamman ma na sama. Wasu daga cikin waɗannan suna magana ne game da hasashe da dabaru na manoman abinci.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.