Kogin Mpassa
Appearance
Kogin Mpassa | |
---|---|
General information | |
Tsawo | 136 km |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 1°36′52″S 13°33′11″E / 1.614475°S 13.552989°E |
Kasa | Gabon |
Territory | Haut-Ogooué Province (en) |
Kogin Mpassa (Faransanci:Rivière Mpassa) wani yanki ne na kogin Ogooue.
Yana gudana a Gabon, kuma ya wuce ta Franceville. Babban yankinsa shine kogin Ndjoumou. Kogin Mpassa yana tasowa a cikin Bateke Plateau kusa da kan iyaka da Jamhuriyar Kongo.
Nassoshi
[gyara sashe | gyara masomin]- National Geographic. 2003. African Adventure Atlas Pg 24,72. led by Sean Fraser.
- Lerique Jacques. 1983. Hydrographie-Hydrologie. in Geographie et Cartographie du Gabon, Atlas Illustré led by The Ministère de l'Education Nationale de la Republique Gabonaise. Pg 14–15. Paris, France: Edicef
Bibliography
[gyara sashe | gyara masomin]- Maria Petringa, Brazza, A Life for Africa. Bloomington, IN: AuthorHouse, 2006. 08033994793.ABA