Kogin Mago
Appearance
Kogin Mago | |
---|---|
Labarin ƙasa | |
Kasa | Habasha |
Hydrography (en) | |
Tributary (en) |
duba
|
Kogin Mago (ko kogin Magi ) kogi ne da ke a kudancin Habasha, gaba ɗayansa yana cikin shiyyar Debub Omo na yankin al'umman kudancin ƙasa. Ya haɗu da kogin Neri ya zama kogin Usno, mai rafi na kogin Omo.