Kogin Ọhura
Appearance
Kogin Ọhura | |
---|---|
General information | |
Tsawo | 134 km |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 39°02′20″S 175°03′52″E / 39.0389°S 175.0644°E |
Kasa | Sabuwar Zelandiya |
Territory | Manawatū-Whanganui Region (en) |
Protected area (en) | Whanganui National Park (en) |
Hydrography (en) | |
Tributary (en) |
duba
|
River mouth (en) | Whanganui River (en) |
Kogin Ōhura kogi ne dake yammacin Tsibirin Arewa wanda yake yankin New Zealand. Yana kwararowa kudu daga tushensa kusa da garin Ōhura, kuma yana gudana cikin kogin Whanganui .
A cikin Yuli 2020, Hukumar Kula da Yanayin Kasa ta New Zealand ta bayyana sunan kogin a matsayin Kogin Ōhura bisa hukuma.