Igala
Appearance
| |
Yankuna masu yawan jama'a | |
---|---|
Najeriya |
Igala yare ne dake da asali a Nijeriya musamman a jihar Kogi, da wani bangaren jihar kwara, kuma ana samun mutanen Igala a dukkanin jihohin dake Nijeriya bakidaya.
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Yan kabilar Igala a lokacin bikin al'adun su
-
Igala Helmet Mask, Nigeria
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.