Hyphaene
Appearance
Hyphaene | |
---|---|
Scientific classification | |
Kingdom | Plantae |
Order | Arecales (en) |
Dangi | palms (en) |
Subfamily | Coryphoideae (en) |
genus (en) | Hyphaene Gaertn.,
|
Hyphaene asalin jinsin dabino ne daga Afirka, Madagascar, Gabas ta Tsakiya, da kuma yankin Indiya.[1][2][3]
Siffar sa ya haɗa da goriba-Hyphaene Doum ( H. thebaica ). Ba sabon abu ba ne a iccen dabino a samu kututtukan rassa na yau da kullun; yawancin sauran dabino masu tushe guda ɗaya ne daga ƙasa. A ƙasar Swahili, ana kiransa da sunan ''koma''.
- Hyphaene compressa H.Wendl. - Gabashin Afirka daga Habasha zuwa Mozambique
- Hyphaene koriacea Gaertn. - gabashin Afirka daga Afirka ta Kudu; Madagascar; Juan de Nova Island
- Hyphaene dichotoma (J.White Dubl. ex Nimmo) Furtado - Indiya, Sri Lanka
- Hyphaene guineensis Schumach. & Thonn. - yammacin Afirka da tsakiyar Afirka daga Laberiya zuwa Angola
- Hyphaene macrosperma H.Wendl. - Benin
- Hyphaene petersiana Klotzsch ex Mart. - kudu da gabashin Afirka daga Afirka ta Kudu zuwa Tanzaniya
- Hyphaene reptans Becc. - Somalia, Kenya, Yemen
- Hyphaene thebaica (L.) Mart. - arewa maso gabas, tsakiya da yammacin Afirka daga Masar zuwa Somaliya da yamma zuwa Senegal da Mauritania; Gabas ta Tsakiya (Palestine, Isra'ila, Saudi Arabia, Yemen)
Nassoshi
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ Kew World Checklist of Selected Plant Families[permanent dead link]
- ↑ Kew Palms Checklist: Hyphaene Archived 2007-02-18 at the Wayback Machine
- ↑ Govaerts, R. & Dransfield, J. (2005). World Checklist of Palms: 1-223. The Board of Trustees of the Royal Botanic Gardens, Kew.