Jump to content

Giorgio Abetti

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Giorgio Abetti
Rayuwa
Haihuwa Padua (en) Fassara, 5 Oktoba 1882
ƙasa Italiya
Kingdom of Italy (en) Fassara
Mutuwa Florence (en) Fassara, 24 ga Augusta, 1982
Ƴan uwa
Mahaifi Antonio Abetti
Karatu
Makaranta Sapienza University of Rome (en) Fassara
University of Padua (en) Fassara
Thesis director Antonio Abetti
Harsuna Italiyanci
Ɗalibai
Sana'a
Sana'a Ilimin Taurari, physicist (en) Fassara da university teacher (en) Fassara
Wurin aiki Florence (en) Fassara da Giza
Employers Jami'ar Alkahira
University of Florence (en) Fassara  (1921 -  1954)
Kyaututtuka
Mamba International Astronomical Union (en) Fassara
Lincean Academy (en) Fassara
Aikin soja
Fannin soja Italian Army (en) Fassara
Ya faɗaci Yakin Duniya na I

An san Giorgio Abetti saboda ya jagoranci balaguro don kallon kusufin rana zuwa Siberiya (1936) da Sudan (1952). Ya kasance malami mai ziyara a Jami'ar Alkahira a 1948 – 49. Shi ne mataimakin shugaban kungiyar Astronomical ta kasa da kasa a 1938, kuma ya karbi Medaglia d'argento daga Italian Geographic Society (1915),Premio reale daga Accademia dei Lincei(1925),da Janssen medal(1937). [1]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
  1. G. Godoli ABETTI, Giorgio. Dizionario Biografico degli Italiani (in Italian)