Jump to content

Gino Infantino

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Gino Infantino
Rayuwa
Haihuwa Rosario (en) Fassara, 19 Mayu 2003 (21 shekaru)
ƙasa Argentina
Karatu
Harsuna Yaren Sifen
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Club Renato Cesarini (en) Fassara2009-2014
  Club Atlético Rosario Central (en) Fassara2018-2023
  ACF Fiorentina (en) Fassara2023-
 
Nauyi 76 kg
Tsayi 1.78 m


gino
Gino Infantino

Gino Infantino,[1] (an haife shi 19 ga watan Mayu a shikara ta 2003) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Argentine wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya na dama ko mai kai hari ga ƙungiyar kwallon kafar Fiorentina[2] a serie A na Italiya.[3][4]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.