Jump to content

Férid Boughedir

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Férid Boughedir
Rayuwa
Haihuwa Hammam-Lif (en) Fassara, 1944 (79/80 shekaru)
ƙasa French protectorate of Tunisia (en) Fassara
Tunisiya
Ƴan uwa
Mahaifi Taoufik Boughedir
Karatu
Makaranta Paris Nanterre University (en) Fassara 1986) doctorate in France (en) Fassara
Carnot Lyceum of Tunis (en) Fassara
Thesis director Jean Rouch (mul) Fassara
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a darakta, marubin wasannin kwaykwayo, ɗan jarida da ɗan wasan kwaikwayo
Employers Tunis University (en) Fassara
Kyaututtuka
IMDb nm0099276
Férid Boughedir

Férid Boughedir (an haife shi a shekara ta 1944) darektan fina-finan Tunisiya ne kuma marubucin fim.

Férid Boughedir

Boughedir ya shirya fina-finai biyar tun 1983. An nuna fim ɗinsa na Caméra d'Afrique a 1983 Cannes Film Festival. A shekarar 1996, an shigar da fim ɗinsa Un été à La Goulette a cikin 46th Berlin International Film Festival. A shekara mai zuwa, ya kasance memba na juri a bikin 47th Berlin International Film Festival.[1]

Filmography

[gyara sashe | gyara masomin]
  1. "Berlinale: 1997 Juries". berlinale.de. Retrieved 7 January 2012.

Hanyoyin Hadi na waje

[gyara sashe | gyara masomin]