Daular Buyid
Daular Buyid | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Shiraz, Ray (en) , Bagdaza da Hamadan (en) | ||||
Yawan mutane | |||||
Harshen gwamnati |
Middle Persian (en) Larabci Mazanderani (en) | ||||
Addini | Musulunci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 1,600,000 km² | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 934 | ||||
Rushewa | 1062 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Tsarin gwamnati | hereditary monarchy (en) |
Daular Buyid (Farisawa: شاهنشاهی بویی, Shāhenshāhi Bōya; Larabci: الدولة البويهية, Al-Dawla al-Buwayhiyyah) Ana kuma kiranta Iyalin Buyid (Farisawa: آل بويه, Âl-i Būya; Larabci: بنو بويه, Banu Buwayh) Sunaye ne da aka bai wa daya daga cikin jahohin da suka taso a karshen zamanin Abbasiyawa na biyu, kuma aka sanya wa sunan Buyids, daular Shi'a ta asalin Daylamiyya,[1] wadanda suka sami damar mamaye daular halifanci a Bagdaza kusan shekaru dari da ashirin, daga shekara ta 934 miladiyya, daidai da shekara ta 334 bayan hijira, zuwa shekara ta 1062 miladiyya, daidai da shekara ta 454 bayan hijira. Kimanin karni na mulkin Buyid yana wakiltar lokaci a tarihin Iran wani lokaci ana kiransa Iran Intermezzo (Farisawa: میاندورهٔ ایرانی أو میانپردهٔ ایرانی).[2][3]