[[Booker Prize(en) ]] (1987) : Anthills na Savannah [[Neustadt International Prize for Literature(en) ]] (1994) [[Neustadt International Prize for Literature(en) ]] (2004)
Chinua Achebe (an haife shi a rannar 16 ga watan Nuwamba, a shekara ta alif 1930) Miladiyya a Ogidi, Najeriya - ya mutu a rannar 21 ga watan Maris na shekara ta 2013 a Boston, Tarayyar Amurka), yana ɗaya daga cikin manyan marubuta a Najeriya.