Bukavu
Appearance
Bukavu | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango | |||
Province of the Democratic Republic of the Congo (en) | South Kivu (en) | |||
Babban birnin |
South Kivu (en) (1989–)
| |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 60 km² | |||
Altitude (en) | 1,498 m | |||
Bayanan tarihi | ||||
Ƙirƙira | 1901 | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Central Africa Time (en)
| |||
Wasu abun | ||||
| ||||
Yanar gizo | mairiedebukavu.net |
Bukavu (lafazi : /bukavu/) birni ne, da ke a ƙasar Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango. Shi ne babban birnin lardin Sud-Kivu. A shekara ta 2017, Bukavu tana da yawan jama'a miliyoni ɗaya. An gina birnin Bukavu a shekara ta 1901. Bukavu na akan tafkin Kivu ne.
Hotuna
[gyara sashe | gyara masomin]-
Bukavu dayan Manyan biranen ƙasar DR congo
-
Mataimakiyar Sakatariyar Majalisar Dinkin Duniya kan cin zarafin mata a rikicin, Zainab Hawa Bangura, ta ziyarci Bukavu, DRC
-
Bukavu
-
Majiyar ruwa ta FUNU a Bukavu a Kudancin Kivu a DRC
-
Tshisekedi Bukavu Rally 2011
-
Birnin Bukavu
-
Hedikwatar majalisar lardin Kivu ta Kudu a Bukavu
-
Coci, Bukavu
-
Gidaje a birnin
-
Taswirar kasar: na nuna birnin a launin Ja