Boboye
Appearance
Boboye | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Jamhuriya | Nijar | ||||
Yankin Nijar | Yankin Dosso | ||||
Babban birni | Birnin Gaouré | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 252,597 (2012) |
Boboye sashe ne daga cikin sassan dake a yankin Dosso, na Jamhuriyyar Nijar. Babban birnin sashen shine Birni N'Gaouré. Bisaga kidayar 2011, yawan mutane a sashen ya kai 372 904[1].
Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "Annuaires_Statistiques" (PDF). Institut National de la Statistique. Retrieved 26 December 2019.