Jump to content

Antonín Barák

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Antonín Barák
Rayuwa
Haihuwa Příbram (en) Fassara, 3 Disamba 1994 (29 shekaru)
ƙasa Kazech
Karatu
Harsuna Yaren Czech
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  FK Příbram (en) Fassara2013-2015184
FC Graffin Vlašim (en) Fassara2014-2015275
  Czech Republic national under-21 football team (en) Fassara2015-201791
  Czechia men's national football team (en) Fassara2016-
  SK Slavia Prague (en) Fassara2016-2017429
Udinese Calcio2017-2021548
US Lecce (en) Fassara2020-2020162
Hellas Verona FC (en) Fassara2020-2021367
Hellas Verona FC (en) Fassara2021-20233211
  ACF Fiorentina (en) Fassara2022-2023225
  ACF Fiorentina (en) Fassara2023-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Nauyi 86 kg
Tsayi 190 cm
Antonín Barák
acikin filin wasa

Antonín Barák[1] (An haife shi ranar 3 ga watan Disamba, 1994) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Czech wanda ke taka leda a matsayin mai kai hari ga ƙungiyar kwallon kafar Fiorentina[2] a serie A na Italiya da kuma ƙungiyar ƙasa ta Jamhuriyar Czech.

Bayan ya fara aikinsa na ƙwararru a Příbram a Czech First League, ya ci gaba da bugawa Slavia Prague[3], kafin ya koma Italiya don buga wa kungiyar Udinese a serie A, a kuma aro daga wasu kungiyoyin.[4]

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.