Abdullah bin Faisal Al Saud (1923-2007)
Abdullah bin Faisal Al Saud (1923-2007) | |||
---|---|---|---|
1950 - 1953 | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Riyadh, 7 ga Yuni, 1921 | ||
ƙasa | Saudi Arebiya | ||
Harshen uwa | Larabci | ||
Mutuwa | Makkah, 8 Mayu 2007 | ||
Makwanci | Al Adl cemetery (en) | ||
Ƴan uwa | |||
Mahaifi | Faisal na Saudi Arabia | ||
Yara | |||
Ahali | Lolowah bint Faisal Al Saud (en) , Haifa bint Faisal (en) , Khalid bin Faisal Al Saud (en) , Turki bin Faisal Al Saud (en) , Saud bin Faisal bin Abdulaziz Al Saud (en) , Mohammed bin Faisal Al Saud da Saad bin Faisal Al Saud (en) | ||
Yare | House of Saud (en) | ||
Karatu | |||
Harsuna | Larabci | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa, ɗan kasuwa da maiwaƙe |
Rayuwa ta farko da ilimi
[gyara sashe | gyara masomin]An haifi Yarima Abdullah a Riyadh a shekara ta 1923.A wasu kuma kafofin sun lissafa shekarar haihuwarsa a matsayin 1921 ko kuma shekarar 1922. Shi ne ɗan fari a wajan Sarki Faisal . Mahaifiyarsa ita ce Sultana bint Ahmed Al Sudairi, 'yar'uwar Hussa bint Ahmed Al Sudairi
An yi imanin cewa Yarima Abdullah shi ne jikan Sarki Abdulaziz na biyu bayan Faisal bin Turki wanda aka haife shi a shekara ta 1918. [1] An shirya auren Yarima Faisal da Sultana bint Ahmed yayin da Yarima Faasal ke tafiya zuwa kasashen waje. Ba su taɓa ganin juna ba har sai da suka yi aure kuma daga baya sake ta aure.
Aure nasu ya rabu [1]
Abdullah bin Faisal ya kammala karatunsa a kasar Makka a shekarar ta 1939.
Abdullah bin Faisal ya rike mukamai da yawa a gwamnati. Ya fara aikinsa na siyasa a shekara ta 1945 lokacin da ya yi jayayya da nadin kawunsa Mansour a matsayin mukaddashin mataimakin Hejaz kuma a zahiri ya hau ofishin shekara guda bayan haka.
- ↑ 1.0 1.1 "Sultana bint Ahmad bin Muhammad Al Sudairi". Datarabia. Retrieved 25 May 2012.