Doki
Doki |
---|
Doki wata dabbace mai kafafuwa hudu (4), wacce take da girma da karfi tana kuma da gashi, amma mara yawa. Doki na da bindi mai tsawo kuma yana da gudun gaske. Haka kuma ana hawan doki da kuma wasa da shi. Sai dai ba a cin naman doki [1][2] A kasa hoton wani doki da kuma ta macen doki wato (godiya) tana shayar da ɗanta.
.
Amfani
[gyara sashe | gyara masomin]Doki yana da amfani a gurin yan adam, suna amfani da shi tin a zamanin da wajen tafiye-tafiye da wasanni da noma da yaki da kuma ban ruwa a gona. Sannan kuma ana sanya wa doki linzami da abin hawa domin mutum ya hau saman kansa ya yi tafiya, sannan ana amfani da su a filin yaki.
Tarihi
[gyara sashe | gyara masomin]Tin asali ɗan adam yana hawa doki domin bukatun kansa.
-
Sakakku dawaki guda biyu a cikin daji.
Al'adu
[gyara sashe | gyara masomin]A al'adar mutane suna amfani da doki a lokacin bukukuwa da kuma wasannin gargajiya irinsu; tseren doki da hawan sallah da hawan daba da kuma gasar sarrafa doki.
-
Wani mahayin doki a garin Kaduna.
-
Mahaya a kan dawaki.
-
Hausawa biyu a kan dawaki.
-
Wani mayaki da shiga irin ta dakarun Hausawa a kan farin doki.
-
Sojoji mahaya doki a Malaysia.
A wasanni
[gyara sashe | gyara masomin]A yaki
[gyara sashe | gyara masomin]Manazarta
[gyara sashe | gyara masomin]- ↑ "An kama masu sayar da naman doki a zaman na shanu a Turai". bbc hausa. 16 July 2017. Retrieved 10 July 2021.
- ↑ Othman, Fatima (7 June 2019). "Aisha Suleiman: Musulmar da ke kwallon doki a Kaduna". bbc hausa. Retrieved 10 July 2021.