Jump to content

Ogenyi Onazi

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Ogenyi Onazi
Rayuwa
Haihuwa Jos, 25 Disamba 1992 (31 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Harshen, Ibo
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  kungiyan kwllon kafa ta yan shieka ta 172009-200970
  Ƙungiyar kwallon kafa ta Maza ta Najeriya ta 'yan kasa da shekaru 202011-201150
  SS Lazio (en) Fassara2012-
  Ƙungiyar ƙwallon ƙafar ta Najeriya2012-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Lamban wasa 23
Nauyi 65 kg
Tsayi 170 cm
Ogeny
Ogeny

Ogenyi Onazi (an haife shi ranarOgenyi 25 ashirin da biyar ga watan Disamba a shekara ta 1992), shi ne ɗan wasan ƙwallon ƙafa ta ƙasar Nijeriya.

Ogenyi Onazi ya buga wasan ƙwallon ƙafa ma Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta My People (Lagos), ma Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Lazio Roma (Italiya) daga shekara 2010 zuwa 2012, ma Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Moscow (Rash) daga shekara 2012 zuwa 2016, kuma da ma Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Trabzonspor (Turkiyya) daga shekara 2016.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.