Jump to content

Eberechi Opara

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Eberechi Opara
Rayuwa
Haihuwa Najeriya, 6 ga Maris, 1976 (48 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Harshen, Ibo
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  Kungiyar kwallon kafa ta mata ta Najeriya-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya

Eberechi Opara (an haife ta ranar 6 ga watan Maris, 1976). ta kasance mai tsaron gida a kwallon kafa ta Najeriya.

Ta kasance daga cikin kungiyar kwallon kafa ta mata ta kasa ta Najeriya a gasar cin kofin duniya ta mata ta FIFA na 1999, da kuma a wasannin Olympics na bazara na 2000. tana daga cikin yan kwallon mata na kasa.[1]

  • Najeriya a Gasar Olympics ta bazara ta 2000
  1. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2017-02-11. Retrieved 2020-11-09.

Hanyoyin haɗin waje

[gyara sashe | gyara masomin]