Jump to content

Brahima Guindo

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Brahima Guindo
Rayuwa
Haihuwa Mali, 9 Satumba 1977 (47 shekaru)
ƙasa Mali
Karatu
Harsuna Faransanci
Sana'a
Sana'a judoka (en) Fassara
Nauyi 80 kg
Tsayi 170 cm

Brahima Guindo (an haife shi ranar 9 ga watan Satumba 1977)[1] ɗan wasan Judoka ne ɗan ƙasar Mali.[2] Ya lashe lambar tagulla a gasar cin kofin Afrika ta shekarar 1999, da kuma lambar tagulla a gasar Judo ta Afirka ta shekarar 2000.[3]

Nasarorin da aka samu

[gyara sashe | gyara masomin]
Shekara Gasar Wuri Ajin nauyi
2000 Gasar Judo ta Afirka 3rd Rabin matsakaicin nauyi (81 kg)
1999 Wasannin Afirka duka 3rd Rabin matsakaicin nauyi (81 kg)
  1. Brahima Guindo Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 13 August 2017.
  2. Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill ; et al. " Brahima Guindo Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 13 August 2017.
  3. Brahima Guindo at JudoInside.com