Jump to content

Association Solidarité Féminine

Daga Wikipedia, Insakulofidiya ta kyauta.
Association Solidarité Féminine
Bayanai
Iri ma'aikata
Ƙasa Moroko
Mulki
Hedkwata Casablanca
Tarihi
Ƙirƙira 1985
Wanda ya samar

Association Solidarité Féminine (ASF) kungiya ce mai zaman kanta wacce take fafutukar kare hakkin ɗan Adam adam wacce Aïcha Chenna ta kafa a Casablanca, Morocco a shekarar 1985. Kungiyar tana taimaka wa mata marasa aure samun kwarewar aiki ta hanyar horar da su a gidan cin abinci na kungiyar, kantin sayar da abinci, da hammam.[1][2][3]

A cikin shekarar 1985, an ƙirƙiri ASF a Casablanca, Maroko.

A cikin shekarar 1988, cibiyar farko ta ƙungiyar ta buɗe ƙofofinta a Tizi Ouasli. Ech-Chenna ta sami lambar yabo ta girmamawa ta Sarki Mohammed VI a cikin shekara ta 2000, sai kuma kyautar Elisabeth Norgall a shekarar 2005, lambar yabo ta Opus, da lambar yabo ta Dona d'el Ano a shekarar 2009. [4] · [5]

A cikin shekarar 2013, an kuma karrama Ech-Chenna tare da Légion d'honneur, ana kiranta da Knight na Jamhuriyar Faransa. [6] .

Kungiyar kuma mamba ce ta Oyoune Nissaiya, kungiyar sa ido kan cin zarafin mata ta Morocco.

  1. Zouak, Sarah (27 October 2014). "Portrait de femme: Aicha Ech-Chenna, fondatrice et présidente de l'association Solidarité Féminine au Maroc". MENA Post (in French). Archived from the original on 2 April 2015. Retrieved 30 March 2015.CS1 maint: unrecognized language (link)
  2. "Discussions with Aicha Ech-Channa, Founder and President, Association Solidarité Féminine, Casablanca, Morocco". Berkley Center for Religion, Peace, and World Affairs. 14 June 2009. Retrieved 30 March 2015.
  3. "2009 Opus Prize Winner". Opus Prize. 2009. Archived from the original on 20 February 2015. Retrieved 30 March 2015.
  4. "Aïcha Ech-Channa". www.bibliomonde.com. Archived from the original on 2020-02-25. Retrieved 2019-08-02.
  5. "L'Association Solidarité Féminine". La Marocaine (in Faransanci). 2017-04-30. Retrieved 2019-08-02.
  6. Atlasinfo. "Aïcha Ech-Chenna nommée Chevalier de la Légion d'honneur de la République française". Atlasinfo.fr: l'essentiel de l'actualité de la France et du Maghreb (in Faransanci). Retrieved 2019-08-02.