Tom Holland
Thomas Stanley Holland (an haife shi a watan 1 ga Yuni, a alif ɗari tara da casa'in da shida (1996) ɗan wasan kwaikwayo ɗan Burtaniya ne. Yabonsa sun haɗa da British Academy Film Award da uku Saturn Awards.[1][2][3]
Manazarta
gyara sasheWannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.